Kamfanin Dillancin labarai na Ahlulbait{a.s}-abna- a gabatar da taron murnar haihuwa fiyayyen halitta manzon rahama Muhammad dan Abdullahi tsira da Aminci su tabbata gareshi da yan gida sa, kuma mauludin ya hada da haihuwa daya daga cikin jikokinsa Imam Jafar sadiq{a.s} shidai taron anyisa ne a garin Marobiya babban birnin Laberiya a Masallacin Ahlulbait dake garin.ABNA
12 Janairu 2015 - 13:37
Lambar labari: 664317
Taron tunawa da haihuwar Manzon Allah{ sawa} a Laberiya